When Will JAMB Registration for 2021 Start? Find Out Right Now

When Will JAMB Registration for 2021 Start? The Joint Admissions and Matriculation Board (Jamb) dake Nigeria ta sanar da daga ranar jarabawar Jamb 2021 wanda zuwa wasu kwanaki wanda ta ayyana awani jawabi da shugabanninta suka bawa manema labarai, sannan sun kuma fadi Yaushe za a fara JAMB 2021.

Ande dage Jamb 2021 Registration a ranar Talata, April 8, Fabian Benjamin wanda shine shugaban masu bada karin haske akan abinda yashafi Jamb yace andakatar dayin risjitar ne saboda wadansu matsaloli da aka suka samu.

When Will JAMB Registration for 2021 Start? Wasu jaridun Nigeria sun rawaito cewa an samu matsalar ne sakamakon masu zana jarabawar sun kasa kirkirar profile dinsu, hukumar Computer Based Test (CBT) sunce sun kasa download din application din jamb domin yin registration.

When Will JAMB Registration for 2021 Start?
When Will JAMB Registration for 2021 Start?

Jamb 2021 Registration has been Postponed.

Dalibai dayawa da suka tafi wasu jahohi domin zana jarabawar sun dawo saboda wadannan matsaloli, cikin dokokin zana jamb na bana dai an sharada yin amfani da National Identity Number (NIN) ga masu zana jarabawar.

Fabian Benjamin ya tabbatar da faruwar matsalar kuma yace abin duk wani wajen zana jarabawar wanda yasanya dole suka dakatar da dalibai kuma yanzu haka suna kana shawo kan matsalar. Yakuma ce hada National Identity Number da jamb shine sanadin samun wannan matsala.

When Will JAMB Registration for 2021 Start? Find Out Right Now!

According to The Joint Admissions and Matriculation Board Jamb 2021 Registration has Started on April 12, 2021, and the deadline is May 15, 2021.

Then Jamb 2021 Exam Date will Start on the 5th of June 2021 and UTME will end on 19th of June 2021.

A jawabin da hukumar The Joint Admissions and Matriculation Board (Jamb) suka fitar sunce tunda andage ranar zana jarabawar jamb suna nan suna daidata lamura domin tsaida sabuwar rana, nan bada jimawaba zasu sanar da ranar daza a sake zama domin yin Jamb 2021.

Wani jawabi da manema labarai suka rubuta wanda ya bayyana inda suka nemi afuwa daga zaman da kuma sabuwar ranar daza ayi zama nagaba kamar haka:

”To be sure all processes are completed before the commencement, the Board didn’t place its advertorial as it was yet to complete the process of a smooth pin vending and candidate access to the registration app for the 2021 UTME/DE.

”This delay is caused by some unforeseen circumstances occasioned by our determined effort to have a NIN integration. This challenge is being resolved and once that is done, all processes shall commence.”

Jamb 2021 Registration

Masu zana jarabawar Jamb 2021 basuji dadin daga ranar ba musamman wanda har saida suka tafi wani gari domin yinta, Please share this post

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*