Yadda Zakayi Amfani Da First Bank Transfer Code  *894# Tura Kudi Ko Recharge Airtime

Assalamu alaikum masu bibiyar wannan website, Kamar yadda muke kawo muku abubuwa masu matukar amfani akoda yaushe musamman wanda suka shafi Technology. Yauma munzo muku da wani abu mai muhimmanci ga wanda suke amfani da First Bank In Nigeria, Abin daza kukoya yau shine Yadda Zakayi Transfer Money — Recharge Airtime Da First Bank Transfer Code. First… Continue reading Yadda Zakayi Amfani Da First Bank Transfer Code  *894# Tura Kudi Ko Recharge Airtime