Godaddy Custome Domain, Yadda Zaka Sayi .Com Da Farashin N19000

Assalamu alaikum dafatan mabiya wannan website kuna cikin koshin lafiya Allah yasa haka amin, Kamar yadda muka saba kawo muku hanyoyi daza kubude website ko blog dakuma ingantashi. Yau zamu nuna muku wata hanya mai muhimmanci wajen Bude Website Ko Blog domin wannan abin daza mu nuna ayau shine mataki nafarko dazaka fara inganta Website dashi. Darasin daza… Continue reading Godaddy Custome Domain, Yadda Zaka Sayi .Com Da Farashin N19000