Hukumar NCC Tahana MTN Da Airtel Glo Sayar Da Sabbin Layukan Waya

Wata sanarwa daga hukumar sadarwa ta Nigeria wato Nigerian Communications Commission (NCC) Zuwa MTN Da Airtel Glo da sauransu, ta hana duk wani kamfanin sadarwa kamar MTN, Airtel, Glo sayar da sabbin layukan waya har zuwa wani lokaci. Umarnin wanda aka aikeshi a wasika zuwa ga duk wani kamfanin sadarwa dake Nigeria ya bayyana cewa… Continue reading Hukumar NCC Tahana MTN Da Airtel Glo Sayar Da Sabbin Layukan Waya