Yadda Zaka Hada National Identity Number Da Layin MTN, Airtel, Glo, 9Mobile

Yadda Zaka Hada National Identity Number Da Layin MTN, Airtel, Glo, 9Mobile Kamar yadda sanarwa ta karade shafukan sada zumunta cewa hukumar NCC tayi gargadin cewa zata rufe duk layin wayar da ba a hadashi da katin dan kasa ba (National Identity Number) cikin sati biyu. Sanarwar tasa yan Nigeria dadama sun shiga cikin rudani… Continue reading Yadda Zaka Hada National Identity Number Da Layin MTN, Airtel, Glo, 9Mobile