Idriss Deby: Shugaban Kasar Chadi Ya Mutu Wajen Yaki Da Yan Ta’adda

Yanzu – Yanzu aka bayyana mutuwar Shugaban Kasar Chadi Idriss Deby bayan samun raunuka dayayi wajen yaki da yan tawaye da suka kai hari a birnin N’Djamena.

Idriss Deby dai ana ganin shine ya lashe zaben Shugaban kasa na chadi wanda ake gudanarwa cikin wadannan kwanaki, wadansu suna kawai yace zaben kawai bayyanashi ne ba ayi ba.

Idriss Deby: Shugaban Kasar Chadi Ya Mutu Wajen Yaki Da Yan Ta’adda

idriss deby
idriss deby

Rundunar sojin kasar Chadi ta sanar da mutuwar Shugaba Idriss Deby yau talata da safe, raunakan daya samu wajen yaki sune sanadin mutuwar tasa wanda yafafata da yan tawayen da suke kokarin kwace ikon gwamnatin kasar.

Idriss Deby: Shugaban Kasar Chadi Ya Mutu Wajen Yaki Da Yan Ta’adda

Leave a comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *