Idriss Deby: Shugaban Kasar Chadi Ya Mutu Wajen Yaki Da Yan Ta’adda

Yanzu – Yanzu aka bayyana mutuwar Shugaban Kasar Chadi Idriss Deby bayan samun raunuka dayayi wajen yaki da yan tawaye da suka kai hari a birnin N’Djamena. Idriss Deby dai ana ganin shine ya lashe zaben Shugaban kasa na chadi wanda ake gudanarwa cikin wadannan kwanaki, wadansu suna kawai yace zaben kawai bayyanashi ne ba… Continue reading Idriss Deby: Shugaban Kasar Chadi Ya Mutu Wajen Yaki Da Yan Ta’adda

Isah Ali Pantami ‘Abinda Yasa Suke Ce Min Dan Ta’adda’

Wata jarida ta buga labarin cewa Ministan sadarwa Isah Ali Pantami yana da alaka da kungiyar ta’adda a Nigeria, sai dai pantami ya karyata wannan batu kuma yafadi dalilin dayasa akayi masa wannan kazafi. Kamar yadda jaridar ta watsa labarin tace itama tasamu masaniya ne daga wani wajen, cewar pantami yana daga cikin masu tallafawa… Continue reading Isah Ali Pantami ‘Abinda Yasa Suke Ce Min Dan Ta’adda’