About Us

Assalamu Alaikum Masoya Wannan Shafi, Hausatechs.Com Website ne na musamman domin koyan harkar Internet,

Mun bude wannan website ne domin sanin abubuwa dadama cikin harshen Hausa.

Babban abinda yasa aka bude wannan shafi shine Blogging, wato daga yadda zaka bude website ko blog zuwa yadda zaka samu kudi dashi,

Sannan zaka iya samu wasu darussa daban da muke wanda suka shafi Technology.

Abubuwan daza ku iya koya a wannan website Sune: Blogging, Make Money Online, Google Adsense, Freelancing, Youtube dadai sauransu.

Hausatechs baya karkashin wata kungiya ko wasu mutane daban, wanda ya bude wannan shafi wani dalibine mai suna Ibrahim Isah

don haka duk abinda kagani cikin hausatechs shine ya rubuta kokuma da umarninsa akayi.

Zaku iya join da shafin hausatechs dake Facebook Click Here ko kuma magana damu ta hanyar watsapp da wannan number 07066870719 Mungode.